Posts

Showing posts from April, 2026

Mahmud Ismaila Bows Out of Reps Race on Governor Uba Sani’s Directive

Image
A member of the Kaduna State House of Assembly, Mahmud Lawal Ismaila, has officially withdrawn from the race for the House of Representatives seat in Zaria, citing party unity and directive from the state leadership of the All Progressives Congress (APC). Ismaila, who represents Birnin Zaria Constituency and serves as Deputy Chief Whip as well as Chairman of the House Committee on Education, announced his decision on Sunday, April 26, 2026, shortly after receiving widespread support from stakeholders and residents across Zaria for his ambition. In a statement, the lawmaker expressed deep gratitude to Allah for the opportunity and to the people of Zaria for the overwhelming show of love, support, and confidence in his aspiration to represent them at the National Assembly. However, he said his decision to step down followed a directive from Governor Uba Sani, whom he described as a father and leader, urging him to support the APC candidate, Iyan Zazzau, in order to ensure vic...

Yusuf Maitama Tuggar: Daga Diflomasiyya Zuwa Fatan Gina Sabuwar Jihar Bauchi

Image
Muazu Abubakar Albarkawa, Kaduna Batun zaɓen gwamnan shekarar 2027 a Jihar Bauchi ta dauki sabon salo mai jan hankali da ban sha'awa sakamakon fitowar tsohon Ministan Harkokin Waje, Yusuf Maitama Tuggar, a matsayin dan takara tare da dimbin kwarewa a harkokin diflomasiyya, gogewa a majalisa, da kusanci da al’umma, takararsa na zama wata alama ta fata, sabuwar rayuwa, da shugabanci mai manufa. An haifi Tuggar a ranar 12 ga Maris, 1967, cikin gida mai alaka da siyasa a Gamawa, inda tun daga farko al’amuran jagoranci suka bayyana a rayuwarsa. Mahaifinsa, Abubakar Tuggar, ya kasance fitaccen dan siyasa a lokacin Jamhuriya ta Farko, wanda ya kafa tubalin hidimar jama’a da ya shafi rayuwar Tuggar. Tun yana karami, ya taso cikin darussan shugabanci, nauyi, da kishin kasa wadanda suka zama ginshikin rayuwarsa. A bangaren ilimi, Tuggar ya yi fice a matsayin mutum mai zurfin tunani da hangen nesa na duniya. Ya yi karatun hulda da kasashen waje, sannan ya kara ilimi a Jami’ar Bath...

Yusuf Maitama Tuggar: Experience, Vision, and a Defining Moment for Bauchi State

Image
By Muazu Abubakar Albarkawa, Kaduna  The race toward the 2027 governorship election in Bauchi State has taken a compelling turn with the emergence of former Minister of Foreign Affairs, Yusuf Maitama Tuggar, as a leading and formidable contender. With a rich blend of diplomatic experience, legislative background, and deep grassroots connection, Tuggar’s candidacy is fast becoming a symbol of hope, renewal, and purposeful leadership. Born on March 12, 1967, into a politically conscious family in Gamawa, Tuggar’s journey into leadership appears almost destined. His father, Abubakar Tuggar, was a respected political figure during Nigeria’s First Republic, laying a foundation of public service that has clearly influenced his path. From an early age, Tuggar was exposed to the values of leadership, responsibility, and national service principles that continue to define his career. Academically, Tuggar stands out as a man of intellect and global exposure. With a degree in inte...

Kungiyoyin matasa a shiyya ta daya a jihar kaduna sun bukaci dawowar sanata kwari a karo na 2

Image
Gamayyar kungiyoyin matasa a shiyya ta daya (Zone 1) a jihar Kaduna sun bayyana bukatar sake dawo da Sanata Suleiman Abdu Kwari domin ya sake wakiltar yankin a majalisar dattawan kasar nan karo na biyu. Kungiyoyin sun ce wannan kira ya biyo bayan nazari da tuntubar juna da suka gudanar kan halin da yankin ke ciki da kuma irin wakilcin da ya gabata. Rahotanni sun nuna cewa kungiyoyin matasan sun cimma wannan matsaya ne bayan wata ganawar sirri ta musamman da suka gudanar a karamar hukumar Sabon Gari. Ganawar ta gudana karkashin jagorancin Abdulmajid Aliyu, inda aka tattauna batutuwa da suka shafi cigaban yankin da bukatar shugabanci nagari. Taron ya samu wakilcin al’umma daga dukkanin kananan hukumomin da ke karkashin shiyya ta daya (Zone 1) a jihar Kaduna, lamarin da ya kara karfafa muhimmancin matsayar da aka cimma.  Mahalarta taron sun bayyana ra’ayoyinsu tare da jaddada bukatar shugabanci mai nagarta da rikon amana. A cikin sanarwar da kungiyar ta fitar a ranar Juma’...

Shugaban ƙungiyar ‘yan jarida ta ƙasa reshen Jihar Kaduna, ya koka kan yadda ake hana ‘yan jarida damar shiga kotu wajen bin diddigin shari’ar tsohon gwamnan jihar.

Image
Shugaban ƙungiyar ‘yan jarida ta ƙasa reshen Jihar Kaduna, Abdulgafar Alabelewe, ya koka kan yadda ake hana ‘yan jarida damar shiga kotu wajen bin diddigin shari’ar tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai. Ya ce tun lokacin da shari’ar ta fara, an rika hana ‘yan jarida shiga kotu, inda ake dogaro da bayanan lauyoyi kawai bayan kowane zaman shari’a. Ya bayyana hakan a matsayin abin damuwa ga ‘yancin aikin jarida. Alabelewe ya ce hana kafafen yaɗa labarai shiga kotu na rage muhimmancin aikin jarida a batutuwan da suka shafi sha’anin ƙasa. Ya ce irin waɗannan shari’o’i na da matuƙar muhimmanci ga jama’a musamman na cin hanci ko tsaro. Ya kuma ce wannan matsala ba ta Kaduna kaɗai ba ce, domin an sha samun irin haka a wasu lokuta, inda ake hana ‘yan jarida shiga ko kuma a takaita musu damar shiga kotu. Ya ƙara da cewa hakan na haifar da ruɗani a rahotanni. A ƙarshe, ya yi gargadin cewa irin wannan mataki na iya jefa ‘yan jarida cikin haɗari da kuma rage sahihancin bayanai da ake w...

Kotu Ta Ɗage Shari’ar Sarkin Zazzau Saboda Rashin Biyan Tara Da Aka Yiwa Mai Ƙara Wato Alhaji Ibrahim Aminu

Image
Babbar Kotun Jihar Kaduna da ke zamanta a Dogarawa, Zaria, ta yi ƙaramin hukunci a shari’ar batanci da ke tsakanin Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, da tsohon Wazirin Zazzau, Alhaji Ibrahim Muhammad Aminu, inda ta hana mai ƙara damar yin jawabi saboda rashin bin umarnin kotu. A zaman da aka ci gaba da shi a ranar Laraba, Mai Shari’a Yakubu Badamasi ya bayyana cewa ba za a bai wa mai ƙara damar yin magana ba, saboda ya gaza bin umarnin kotu da aka riga aka bayar. Kotun ta riga ta ci tarar naira dubu dari biyu (₦200,000) ga mai ƙarar saboda rashin nuna ƙwarewa wajen shigar da ƙarar, tare da la’akari da wahalar da lauyoyin ɓangaren da ake ƙara suka sha wajen zuwa kotu daga Lagos, Abuja da Kaduna. Duk da wannan umarni, mai ƙarar bai biya tarar ba, wanda ya sa kotu ta jingina da ƙa’idar doka da ke cewa wanda ya saɓa wa umarnin kotu ba za a saurare shi ba har sai ya gyara laifinsa. Saboda haka, kotun ta ɗage shari’ar zuwa ranar 16 ga Yuni, 2026, domin a cika sharadin bin u...

Zazzau Emir’s Defamation Case: Court Bars Claimant Over Non-Compliance, Adjourns Proceedings

Image
The Kaduna State High Court sitting in Dogarawa, Zaria, has delivered a significant ruling in the ongoing defamation suit involving the Emir of Zazzau, Ahmed Nuhu Bamalli, and a former Wazirin Zazzau, Alhaji Ibrahim Muhammad Aminu, barring the claimant from being heard due to non-compliance with a court order. At the resumed sitting on Wednesday, the presiding judge, Justice Yakubu Badamasi, held that the claimant could not be granted the right of audience, having failed to comply with an earlier directive of the court. The court had previously imposed a fine of ₦200,000 on the claimant for lack of diligent prosecution, citing the inconvenience caused to defence counsel who travelled from Lagos, Abuja, and Kaduna. Despite the order, the claimant failed to settle the fine, prompting the court to invoke the legal principle that a party in disobedience of a subsisting court order cannot be heard until such contempt is purged. Consequently, the court adjourned the matter to Jun...

Aspirant explains reason for contesting Zaria federal seat, seeks support

Image
A frontline aspirant for the House of Representatives seat representing Zaria Local Government Area, Hon. Aminu Umar, has explained that his decision to contest in the forthcoming elections is driven by his desire to bring effective representation and development to the people. Hon. Umar stated this while addressing supporters and stakeholders in Zaria, where he outlined his vision and plans for the constituency. According to him, the people of Zaria deserve purposeful leadership that will address their pressing needs, particularly in the areas of education, youth empowerment, infrastructure and economic development. “I decided to join the race because I have seen the challenges facing our people, and I believe I have the capacity and commitment to make a difference,” he said. He stressed that his ambition is not only about politics but about service, adding that he intends to promote policies that will improve the living standards of constituents and provide opportunities ...

CeFTPI warns of risks as Nigeria’s AI adoption outpaces regulation

Image
A new assessment of Nigeria’s artificial intelligence (AI) governance framework has revealed major regulatory gaps, raising fresh concerns over data privacy, national security and ethical standards as the adoption of AI continues to expand across key sectors of the economy. The report, presented on Thursday at the Federal Ministry of Finance in Abuja, identified critical challenges including weak regulatory oversight, lack of transparency, accountability deficits and the growing risk of algorithmic bias in decision-making systems. Stakeholders at the event also pointed to the absence of a comprehensive legal framework to guide the deployment and use of AI technologies in the country, warning that the rapid pace of innovation is outstripping existing governance structures. Speaking to journalists shortly after the presentation, the Executive Director of the Centre for Fiscal Transparency and Public Integrity, Dr. Umar Yakubu, said Nigeria is witnessing increasing adoption of...

ABUTH Zaria inducts 267 Health Information technicians, technologists

Image
The Ag. Principal of School of Health Information Management, Ahmadu Bello University Teaching Hospital (ABUTH), Zaria, Dr. Zaharadeen Adamu, has said that the oath-taking and induction ceremony is aimed at formally ushering graduates into the health information management profession and preparing them for the ethical responsibilities ahead. Dr. Adamu stated this on Wednesday during the 2nd oath-taking and induction ceremony of registered Health Information Management Technicians and Technologists held at Ahmadu Bello University, Zaria. He said the ceremony was designed to instill discipline, professionalism and a strong sense of responsibility among the inductees as they begin their careers. He congratulated the 267 graduating students and urged them to be worthy ambassadors of the institution, stressing the need for integrity, dedication and continuous learning in the discharge of their duties. The Head of School also explained that obtaining a professional li...

“ADC Ta Samu Sabbin Shugabanni: Aliyu Lawal Ibrahim Ya Yi Alkawarin Cikakken Goyon Baya Domin Nasarar Jam’iyya”

Image
jigo a jam’iyyar  ADC, Alhaji Aliyu Lawal Ibrahim Cairo, ya bayyana godiyarsa ga Allah Madaukakin Sarki bisa kammala zabukan cikin gida na jam’iyyar daga matakin gunduma, karamar hukuma da kuma jiha cikin lumana da nasara. A cikin wata sanarwa da ya fitar a yau Lahadi, Aliyu Lawal Ibrahim ya taya sababbin shugabannin jam’iyyar murna, inda ya bayyana cewa ADC jam’iyya ce mai albarka wadda ke da kyakkyawar makoma idan aka hada kai aka yi aiki tukuru domin cimma buri. Ya kuma tabbatar da cikakken goyon bayansa ga sabbin shugabannin, yana mai cewa a shirye yake ya bayar da gudunmawar da zai iya domin saukaka ayyukansu da kuma tabbatar da nasarar jam’iyyar a zabubbuka masu zuwa daga sama har kasa. Haka zalika, ya bukaci shugabannin da ‘yan jam’iyya da su yi amfani da damar da ke gabansu wajen hada kai da kuma bude kofa ga duk masu niyyar tallafawa jam’iyyar domin ganin ta samu rinjaye a dukkanin matakan zabe. A karshe, ya yi addu’ar Allah ya taimaki shugabanni da al’umma, ta...

Darajar Ilimi: Tsokaci kan rawar malamai a siyasa

Image
Akwai dalili da yasa ake kiran PhD da “Doctor of Philosophy.” Falsafa fanni ne mai nauyi da zurfi. Daya daga cikin muhimman darajojinta shi ne tana tilasta mutum yin tunani, aiki da rubutu da tsari irin na masanin falsafa. Amma me ake bukata domin kaiwa wannan matsayi? Yana bukatar tsayawa kan gaskiyar ilimi da aminci wanda ya kai matsayin tsarki. Duk wata makarantar falsafa da mutum ya jingina da ita, dole ne a nuna gaskiya, hankali da rikon gaskiya a duk abin da ake rubutawa a bainar jama’a. Wannan tunani ya samo asali ne daga wani rubutu da wani Farfesa, Shehu A. Goni, ya yi, wanda a fili yake nuna goyon baya ga Bala Wunti a matsayin ɗan takarar gwamnan Bauchi. Kowane ɗan ƙasa, ko Farfesa ko ba haka ba, yana da ‘yancin goyon bayan wanda yake so. Amma da ya fi kyau da marubucin ya sanya sunansa kawai ba tare da haɗa da mukaminsa na Farfesa ba. Da hakan ne, da ba za a ɗauki rubutun da muhimmanci ba; za a ɗauke shi a matsayin tallatawa kawai. Amma idan Farfesa ya rubuta lab...

ADC a Zariya Ba Ta Mallakin Kowa Ba – Shugaban Matasa Ya Bayyana

Image
Shugaban matasan jam’iyyar ADC na ƙaramar hukumar Zariya, Hon. Haruna Abdulkarim, ya bayyana cewa jam’iyyar ba mallakin wani mutum guda ba ce. Ya ce ba za su amince da duk wanda ya sauya sheka daga wata jam’iyya ya zo yana ƙoƙarin jagorantar su daga nesa ba. ya bayyana hakan ne a shafinsa na sada zumunta na Facebook a yau Laraba.Yana mai cewa su ne suka gina ADC tun daga tushe a Zariya.  Ya tuna yadda ya tsaya takarar Majalisar Dokokin Jihar Kaduna a cikin birnin Zariya  a 2023, yayin da Hon. Muhammad Kabir shi ma ya tsaya a Zariya Waje a wannan shekarar. Haka kuma, ya ce jam’iyyar ta kuma gabatar da ɗan takara a zaɓen cike gurbi na baya-bayan nan. Ya ƙalubalanci masu shakka da su duba bayanai a ofishin INEC ko a shafukan yanar gizo domin tabbatar da hakan. Bugu da ƙari, ya ce su ne suka shirya babban taron ƙasa na jam’iyyar ADC na shekarar 2022 a ABU Congo Conference. Ya ce wannan ya nuna irin rawar da suka taka wajen bunƙasa jam’iyyar. A ƙarshe, Hon. Haruna Abdul...

ADC: David Mark ya sauka daga shugabancin riko na jam'iyyar.

Image
Rikicin shugabanci a jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ya dauki sabon salo bayan da David Mark ya amince da sauka daga mukaminsa na shugaban riko. Matakin ya bai wa tsohon shugaban jam’iyyar, Ralph Nwosu, damar sake karbar ragamar jagoranci domin shirya babban taron jam’iyyar. Majiyoyin jam’iyyar sun bayyana cewa an dauki wannan mataki ne domin kwantar da tarzomar cikin gida da kuma tabbatar da cewa an gudanar da taron jam’iyyar cikin tsari, musamman bayan matsin lamba da kalubalen shari’a daga Independent National Electoral Commission (INEC). Ralph Nwosu, wanda a baya ya mika ragamar shugabanci ga David Mark, zai jagoranci shirye-shiryen taron da nufin warware rikice-rikicen da suka dabaibaye jam’iyyar gabanin zaben shekarar 2027. Wannan sauyi ya haifar da ce-ce-ku-ce a fagen siyasar Nijeriya, inda wasu ke kallon lamarin a matsayin sabon salo a rikicin neman iko a cikin jam’iyyar ADC.

Iran ta soki matakin Saudiyya da UAE kan 'bai wa Amurka damar' kai mata hari

Image
Iran ta yi kakkausar suka ga Saudiyya da Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE), tana zargin ƙasashen biyu da bai wa Amurka damar amfani da yankunansu wajen kai mata hare-hare, inda ta bayyana hakan a matsayin babban take haƙƙinta da barazana ga tsaron ƙasarta. A cikin wasiƙu guda biyu da ta aika zuwa Kwamitin Tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya da Babban Sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya, Iran ta buƙaci waɗannan ƙasashe su mutunta ka’idojin makwabtaka mai kyau tare da dakatar da amfani da yankunansu wajen kai hare-hare kan ƙasar. Jakadan Iran a Majalisar Ɗinkin Duniya, Amir Saeed Iravani, ya bayyana a cikin wasiƙun cewa ƙasashen biyu sun saba doka ta hanyar bai wa wasu ƙasashe damar kai hare-hare a Iran. Iran ta kuma yi gargaɗi cewa duk da tana girmama Saudiyya da UAE, tana da haƙƙin ɗaukar dukkan matakan da suka dace domin kare kanta. Tun bayan fara rikicin da ke tsakanin Amurka da Isra’ila da Iran, ƙasashe da dama a yankin, ciki har da Saudiyya da UAE, sun fuskanci hare-haren mak...

babu hannun shugaba tinubu a rikicin jam'iyyar ADC

Image
Mai magana da yawun Shugaban ƙasa, Bayo Onanuga, ya bayyana cewa Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ba shi da hannu a rikicin cikin gida da ke addabar ADC, yana mai cewa matsalolin da jam’iyyar ke fuskanta “su suka jawo wa kansu.” Onanuga ya yi wannan bayani ne yayin da yake mayar da martani kan zarge-zargen da ake yi cewa akwai sa hannun gwamnatin tarayya a rikicin jam’iyyar. Ya kuma soki tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, inda ya ce ya bar jam’iyyarsa cikin rikici ba tare da warware matsalolinta ba. A cewarsa, Obi bai nuna ƙwarewa wajen gina jam’iyya mai ƙarfi ko ingantaccen tsari ba. Haka zalika, Onanuga ya zargi tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, da hannu wajen sayen jam’iyyar ADC, yana mai cewa wannan mataki ne ya haifar da rikice-rikicen da jam’iyyar ke fama da su a halin yanzu. A ƙarshe, ya ce tasirin siyasar Peter Obi a zaɓen 2027 zai dogara ne kacokan kan samun tikitin tsayawa takara, yana mai ƙara da cewa nasarar da y...

Sarkin Zazzau: Misali Na Gaskiya a Sarauta da Hidimar Jama’a

Image
A Duniyar sarauta, akwai shugabanni, akwai masu mulki, amma kaɗan ne ake samun waɗanda suka haɗa daraja, ilimi, hikima da kuma jin ƙai a zuciya. Daga cikin irin waɗannan fitattun shugabanni ne Mai Martaba Ambasada Malam Ahmed Nuhu Bamalli, Sarkin Zazzau, Sarkin da ke haskaka masarautar Zazzau da ɗaukaka ta musamman. Shi jigo ne, ginshiƙi, kuma tauraron da ke haskaka sarautar Zazzau da darajar da ba ta misaltuwa. Tun kafin hawansa karagar mulki, ya riga ya kasance mutum mai cikakken tarihi na kima da daraja wanda ya ratsa duniyar diflomasiyya, ya wakilci ƙasa cikin ƙwarewa da mutunci, wanda hakan ya ƙara masa girma da hangen nesa irin na manyan shuwagabannin duniya. Ba a nan kaɗai girman ya tsaya ba! Sarkin Zazzau, mutum ne mai zurfin ilimi, wanda Allah Ya azurta da basira da hikima. A fannin ilimin Addini shi kogi ne, a Boko kuwa nan ma ba a magana,hakan ya tabbatar da cewa shi Sarki ne da ke tafiya da zamani, amma duk da haka bai taɓa mantawa da asalin al’adar sa ba. Wanna...

KADGIS Issues C of O to JNI, Confirms Ownership of Jama’atu Health School Land

Image
The Kaduna State Government has successfully resolved the long-standing land ownership dispute surrounding Jama’atu School of Health Technology, Kofar Kibo, Zaria, by issuing a Certificate of Occupancy (C of O) to Jama’atu Nasril Islam (JNI), Zaria, under the Zazzau Emirate. The Certificate of Occupancy was issued by the Kaduna State Geographical Information Services (KADGIS), officially confirming the ownership of the school land to the Zazzau Emirate. Earlier today, Sheikh Makari Sa’idu led a delegation from the school’s Board to present the Certificate to the Emir of Zazzau, His Highness Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR, at his palace. However, it was gathered that prior to the official issuance of the document, some individuals allegedly operating under the influence of certain former leaders of Jama’atu Nasril Islam, along with others previously dismissed from Jama’atu School of Health Technology had attempted to obtain the Certificate of Occupancy from KADGIS. Despite on...