Posts

Showing posts from March, 2026

Zargin 419: Kotu Ta Ci Gaba da Shari’ar Sanata Abdu Kwari a Zariya

Image
An ci gaba da sauraren shari’a a yau, 30 ga Maris, 2026, a Babbar Kotun Shari’a ta Dogarawa da ke Zariya, Jihar Kaduna, ƙarƙashin jagorancin Justice Yakubu Badamasi, a shari’ar da ake yi kan zargin zamba da haɗa bakin makarkashiya da ta shafi Abdu Kwari, Hajiya Amina Dalhatu Akilu da Shehu Abdu Kwari. Shari’ar ta samo asali ne daga ƙorafin da wani ɗan kasuwa mazaunin Zariya, Ahmed Muhammad Gusau, ya shigar, inda ya zargi waɗanda ake ƙara da yaudararsa wajen musayar kadarori. A cewarsa, ya bayar da gidansa da ke lamba 17, titin Sale Annur, Kabama Layout, Sabon Gari, Zariya, wanda darajarsa ta kai naira miliyan 60, domin a musanya da wani fili da ke lamba 5, titin Abubakar Mustapha Road, Kabama Layout, wanda ake zargin mallakin Sanata Abdu Kwari ne, mai darajar naira miliyan 20. Ya ƙara da cewa an sanar da shi cewa Sanatan ba ya sayar da fili sai dai yana yin musayar kadarori ne kawai, wanda hakan ya sa ya amince da yarjejeniyar. Bayan kammala takardar mallaka (Deed of Assign...

Zaria High Court Continues Alleged 419 Trial Linked to Senator Abdu Kwari

Image
Proceedings continued today, March 30, 2026, at the High Court of Justice, Dogarawa in Zaria, Kaduna State, presided over by Justice Yakubu Badamasi, in the ongoing criminal trial involving Abdu Kwari, Hajiya Amina Dalhatu Akilu, and Shehu Abdu Kwari over allegations of fraud and criminal conspiracy. The case arose from a petition filed by a Zaria-based businessman, Ahmed Muhammad Gusau, who accused the defendants of fraudulently inducing him into a property exchange deal. According to the complainant, he surrendered his residential property located at No. 17 Sale Annur Street, Kabama Layout, Sabon Gari, Zaria, valued at ₦60 million, in exchange for a plot of land at No. 5 Abubakar Mustapha Road, Kabama Layout, allegedly owned by Senator Abdu Kwari and valued at ₦20 million. He further alleged that he was informed the Senator does not sell land but only engages in property exchange arrangements. Based on this understanding, he accepted the offer and proceeded with the trans...

Kaduna APC Leader Endorses Uba Sani’s Second Term, Commends Party Consensus

Image
A member of the ruling All Progressive congress Party (APC) from Zaria Local Government area of Kaduna State, Hon Moh Bello Habib has called on the Party members of the Local Government to fully support the state Governor, Sen Uba Sani's Second term in office tagged "UBA SANI 2WICE MOVEMENT" and the Speaker House of Representatives Rt Hon Abbass Tajudeen PhD, GCON, Iyan Zazzau comes 2027 for democracy dividends. He made his Stand known in one page Statement congratulating the recently sworn in Executives of the party of the Local Government 13 political Wards, the Local Government's and those of the State. Hon Habib who aspired to contest for position of Public Relations Officer/Publicity Secretary, APC, Kaduna State but couldn't scaled through as result of consensus which was directed by the Party leader and the State Governor, Sen Uba Sani which fosteted unity and understanding amongst the stakeholders during and after the Congress The former aspira...

FASHEWAR BOM A KWARA: Direba Ya Mutu, Uwa Ta Jikkata, Jariri Ya Tsira Lafiya

Image
Wani fashewa da aka danganta da bam din hannu (IED) da ake zargin ‘yan bindiga ne suka dasa ya yi sanadiyyar mutuwar mutum guda tare da jikkata wata mata a kauyen Woro da ke karamar hukumar Kaiama a jihar Kwara. Lamarin ya faru ne da safiyar yau, inda rahotanni suka tabbatar da cewa wani direban mota ya rasa ransa a wurin. Kwamishinan ‘yan sanda na jihar, Adekimi Ojo, ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya karyata rahotannin da ke cewa mutane da dama sun mutu. Ya bayyana cewa fashewar ta shafi direban mota, wata fasinja mace, da kuma uwa mai shayarwa da jaririnta. A cewarsa, direban ya mutu nan take bayan ya taka bam din, yayin da matar ta samu munanan raunuka. Sai dai jaririn da take dauke da shi bai samu ko daya daga cikin raunukan ba, lamarin da ya bai wa mutane mamaki da godiya ga Allah. Wani mazaunin yankin, Dakta Abdul Woro, ya ce an dasa bam din ne a bakin hanya, kuma ya fashe ne da zarar motar ta wuce. Shugaban karamar hukumar Kaiama, Honarabul Abubakar Abdullahi, ...

Matasan Najeriya su tashi tsaye don tabbatar da ingantaccen shugabanci — Ahmad Aminu Vertical

Image
Daga Wakilinmu. An bukaci matasan Najeriya da su tashi tsaye domin tabbatar da ingantaccen shugabanci a matakai daban-daban a fadin kasar nan. Wannan kira ya fito ne daga fitaccen matashin dan siyasa, Hon. Engr. Ahmad Aminu Vertical, yayin da yake tattaunawa da wakilin jaridar FRONTLINE Report cikin sakon barka da Sallah da ya aike wa al’ummar karamar hukumar Sabon Gari. Ahmad Aminu Vertical ya bayyana cewa lokaci ya yi da matasa za su dauki nauyin gina makomarsu ta hanyar shiga harkokin shugabanci da bayar da gudunmawa mai ma’ana a fannoni daban-daban. Ya ce matasa su ne ginshikin ci gaban kowace kasa, don haka dole ne su zama masu taka rawa wajen samar da shugabanci nagari. Ya kara da cewa a halin yanzu babu abin da matasa ke bukata sama da ingantaccen ilimi, bunkasa kimiyya da fasaha, da kuma samar da ayyukan yi. A cewarsa, wadannan su ne muhimman abubuwan da za su taimaka wajen ciyar da kasa gaba da rage matsalolin rashin aikin yi da talauci. Ya jaddada cewa matasa su k...

Bauchi APC: When Politics Turns to Accusations Without Proof

Image
By Usman Dahiru, Bauchi  The unfolding political drama within the All Progressives Congress (APC) in Bauchi State has taken a troubling turn, with former governor Isa Yuguda resorting to sweeping allegations against the Minister of Foreign Affairs, Yusuf Tuggar. However, beyond the noise, a more critical question emerges: are these claims rooted in verifiable facts, or are they part of a calculated political strategy to weaken a perceived rival? A careful examination of the accusations reveals a pattern that is all too familiar in Nigeria’s political landscape serious claims made without publicly available evidence. Allegations of bribery, internal sabotage, and deliberate destabilisation of the party are weighty issues that demand proof, not press statements. In the absence of such evidence, they risk being viewed as politically motivated narratives aimed at discrediting Tuggar’s rising profile within the APC. It is also important to note that Yusuf Tuggar is not a new...

Najeriya da Birtaniya sun kulla yarjejeniya ta dala miliyan 496 don bunkasa kiwon shanu da samar da madara.

Image
Hukumar Zuba Jari ta Kasa ta Najeriya (NSIA) ta sanya hannu kan wata yarjejeniyar fahimtar juna da kamfanin Asset Green Ltd na ƙasar Birtaniya domin bunƙasa wani babban shirin kiwon shanu da sarrafa madara.  An rattaba hannu kan yarjejeniyar a birnin Landan gabanin ziyarar aiki ta Shugaba Bola Tinubu, inda aka fayyace yadda haɗin gwiwar zai kasance da kuma shirye-shiryen kashe kuɗaɗen fara aikin. Wannan shiri ana kallonsa a matsayin ɗaya daga cikin manyan ayyukan zuba jari a harkar madara da aka taɓa yi a Najeriya. Aikin zai haɗa da hekta 20,000 na noma mai amfani da dabarun zamani masu kula da yanayi, tare da kiwon shanu 10,000 masu bayar da madara da kuma gina babbar masana’antar sarrafa kayayyakin madara na zamani. Masana’antar za ta rika samar da madara sabuwa, madarar foda, man shanu, kirim, da kuma tan 15,000 na abincin jarirai a duk shekara. An tsara wannan aiki ne domin rage dogaro da Najeriya ke yi kan shigo da madara daga ƙasashen waje, tare da inganta hanyoyi...

Shugaban Amurka, ya soki harin da Isra’ila ta kai kan babbar cibiyar makamashin gas a Iran,

Image
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya soki harin da Isra’ila ta kai kan babbar cibiyar makamashin gas ta South Pars a Iran, yana mai cewa hakan bai kamata ya sake faruwa ba. Ya bayyana cewa Amurka ba ta da hannu a harin, kuma yana zargin Isra’ila da kai farmakin ne cikin fushi sakamakon yadda rikicin Gabas ta Tsakiyar ke ƙara ƙazanta. Trump ya kuma yi gargaɗin cewa duk wani sabon hari kan kayayyakin makamashi a Qatar zai iya haifar da martani mai tsauri daga Amurka. Harin ya jawo ramuwar gayya a wasu wuraren makamashin gas a ƙasashen Qatar, Haɗɗaɗiyar Daular Larabawa da Saudiyya, lamarin da ke ƙara tayar da hankula a yankin.

Saudi-Supported Iftar Programme Holds at Nuri-Tilawah International School Zaria

Image
Nuri-Tilawah International School, Zaria, under the leadership of Sheikh Dr. Nuraddeen Umar Tahir, has been hosting a Ramadan Iftar gathering as part of a programme supported under the initiative of the Custodian of the Two Holy Mosques, King Salman bin Abdulaziz Al-Saud. The Iftar programme, which began on the 20th day of Ramadan, is bringing together members of the community, scholars and guests for collective prayers and reflection during the holy month. The programme is implemented under the supervision of the Saudi Ministry of Islamic Affairs, Da’wah and Guidance, and is being held at Nurul Tilawah International School, Tukur-Tukur Layout, Zaria, Kaduna State. Speaking during the Iftar held on the 24th day of Ramadan, the Director of the school, Sheikh Dr. Nuraddeen Umar Tahir, explained that the gathering was organised to strengthen unity among Muslims and encourage spiritual devotion during Ramadan. He noted that Nuri-Tilawah International School is one o...

Iran ta ba wani jirgin ƙasar Turkiyya izinin wucewa ta Mashigar Hormuz.

Image
Ministan sufurin kasar Turkiyya, Abdulkadir Uraloğlu, ya ce Iran ta ba wani jirgin ƙasar izinin wucewa ta Mashigar Hormuz. Kamfanin dillancin labaran reuters ya ruwaito cewa jirgin yana kusa da ruwan Iran. Uraloğlu ya ƙara da cewa gwamnati a Ankara ta ɗaga matakin gargaɗi na tsaro zuwa mafi girma dangane da halin da ake ciki a mashigar Hormuz. Ministan ya ce wasu jirage 14 na ƙasar suna jiran izinin wucewa ta mashigar sannan zai ci gaba da tuntuɓar jami’an Iran kan halin da jiragen ke ciki. A makon da ya gabata, rundunar juyin juya halin Iran ta bayyana cewa ta karbe iko kan zirga-zirgar ruwa a Mashigar Hormuz a matsayin ramuwar gayya ga hare-haren da Amurka da Isra’ila suka kai kasar. Iran ta kuma yi barazanar kai hari kan kowanne jirgi da ya wuce ta mashigar ba tare da izini ba. Mojtaba Khamenei, sabon jagoran addinin kasar, ya jaddada a cikin saƙonsa jiya cewa mashigar Hormuz za ta ci gaba da kasancewa a rufe.

Iran ta ba wani jirgin ƙasar Turkiyya izinin wucewa ta Mashigar Hormuz.

Image
Ministan sufurin kasar Turkiyya, Abdulkadir Uraloğlu, ya ce Iran ta ba wani jirgin ƙasar izinin wucewa ta Mashigar Hormuz. Kamfanin dillancin labaran reuters ya ruwaito cewa jirgin yana kusa da ruwan Iran. Uraloğlu ya ƙara da cewa gwamnati a Ankara ta ɗaga matakin gargaɗi na tsaro zuwa mafi girma dangane da halin da ake ciki a mashigar Hormuz. Ministan ya ce wasu jirage 14 na ƙasar suna jiran izinin wucewa ta mashigar sannan zai ci gaba da tuntuɓar jami’an Iran kan halin da jiragen ke ciki. A makon da ya gabata, rundunar juyin juya halin Iran ta bayyana cewa ta karbe iko kan zirga-zirgar ruwa a Mashigar Hormuz a matsayin ramuwar gayya ga hare-haren da Amurka da Isra’ila suka kai kasar. Iran ta kuma yi barazanar kai hari kan kowanne jirgi da ya wuce ta mashigar ba tare da izini ba. Mojtaba Khamenei, sabon jagoran addinin kasar, ya jaddada a cikin saƙonsa jiya cewa mashigar Hormuz za ta ci gaba da kasancewa a rufe.

Gwamnatin Najeriya za ta samar da wutar sola a asibitoci 371 don inganta kiwon lafiya.

Image
Gwamnatin Tarayya ta sanar da wani shiri na samar da tsayayyar wutar lantarki ta hanyar sola a asibitocin matakin farko (PHCs) guda 371 da ke jihohi 16 na Najeriya da kuma Babban Birnin Tarayya Abuja. An ce shirin na da nufin inganta ayyukan kula da marasa lafiya musamman wajen gudanar da allurar rigakafi da kula da lafiyar mata masu juna biyu. An kaddamar da shirin ne a wani taro da Hukumar Bunƙasa Asibitoci a Matakin Farko (NPHCDA) ta shirya a Abuja. Babban Daraktan hukumar, Muyi Aina, ya bayyana cewa samar da wutar sola zai taimaka wajen ba da tsayayyar wutar lantarki ga asibitocin da ke fama da matsalar rashin wuta, domin su gudanar da ayyukansu yadda ya kamata. A cewarsa, tsayayyar wutar lantarki na da muhimmanci wajen adana allurar rigakafi da kuma gudanar da ayyukan ceton rayuka kamar kula da mata masu juna biyu da masu neman agajin gaggawa. Ya kara da cewa wutar lantarki ba abin jin dadi ba ne kawai, illa wajibi ne ga asibitoci domin gudanar da ayyukan lafiya cikin ...

ADC Has Bright Political Future in Nigeria – Hon. Bashir

Image
A chieftain of the African Democratic Congress (ADC) in Zaria Local Government Area of Kaduna State, Hon. Bashir Umar, has called on members and supporters of the party to remain committed and continue to give their full support toward strengthening the party ahead of future political activities. Hon. Bashir made the call while speaking with journalists in Zaria, where he emphasized the need for unity and collective effort among members to ensure the growth and success of the party at all levels. He also urged members of the public, particularly eligible citizens, to come forward and register as members of the African Democratic Congress (ADC), noting that expanding the party’s membership base is crucial for building a strong and credible political platform. Commenting on recent developments involving the detention of former Kaduna State Governor, Malam Nasir El-Rufai, by the Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission (ICPC) and the Economic and Fin...

“Fifita Yanki, Kabilanci da Addini Sama da Hadin Kan Kasa Na Haddasa Matsalolin Najeriya”

Image
Fitacciyar mai amfani da shafukan sada zumunta, Amina Isiyaku, ta bayyana cewa wahalhalun da ake fuskanta a Najeriya na ci gaba ne saboda abin da ta kira tsaurara ra'ayi a bangaren addini, bangarencii da kabilanci. A wani sako da ta wallafa a shafinta na Facebook, Amina Isiyaku ta ce matsalolin kasar ba wai kawai sakamakon shugabanci ba ne, har ma da yadda wasu ‘yan kasa ke fifita addini, yanki da kabila fiye da hadin kan kasa. Ta kara da cewa idan ‘yan Najeriya ba su daina kallon al’amura ta fuskar addini, yanki ko kabila ba, wahalhalun kasar za su ci gaba. Ta jaddada cewa ci gaban kasa na bukatar hadin kai da fahimtar juna. Sakon nata ya haifar da muhawara a tsakanin masu bibiyarta a shafukan sada zumunta, inda wasu suka goyi bayan ra’ayinta, yayin da wasu kuma suka soki kalaman nata. Duk da haka, batun ya sake tayar da tattaunawa kan rarrabuwar kawuna a Najeriya.

PDP Crisis Sponsored by APC Allies, Says Party Chieftain MBY

Image
A chieftain of the Peoples Democratic Party (PDP) and close associate of the party’s national leader, Barrister Kabir Tanimu Turaki, Hon. Muttaka Balarabe Yakub (MBY), has alleged that the lingering crisis within the opposition party is being fueled by individuals who are receiving backing from the ruling All Progressives Congress (APC). Speaking with journalists in Abuja, MBY said the internal disputes currently affecting the PDP are not organic disagreements within the party but are being orchestrated by certain individuals working in the interest of the ruling party. According to him, “The truth is that some of the crises being witnessed in the PDP today are sponsored by people who are enjoying the support of the APC-led government. Their aim is to weaken the only opposition platform capable of challenging the ruling party in the country.” Muttaka Yakub specifically cited the Minister of the Federal Capital Territory, Nyesom Wike, and former Jigawa State governor Sule La...

Amina Isiyaku Blames Nigeria’s Problems on Religious, Regional, and Tribal Divisions

Image
Popular social media personality Amina Isiyaku has sparked reactions online after claiming that the suffering faced by many Nigerians continues due to what she called “religious, regional, and tribal stupidity.” In a post on her Facebook page, Amina said the country’s challenges are not only the result of leadership failures but also the attitudes of some citizens who prioritize religion, region, and tribe over national unity. She warned that if Nigerians continue to view every issue through these lenses, the nation’s hardships will persist. Amina emphasized that real progress requires promoting unity, understanding, and the collective interest of the country. Her statement quickly drew mixed reactions on social media. Some users agreed with her perspective, while others criticized the tone of her comments. The discussion has reignited debates about the impact of religious, regional, and tribal divisions on Nigeria’s politics and society, highlighting ongoing tensions amon...

Shugaban Matasan jam'iyyar ADC a Zaria, Ya zargin gwamnatin jam'iyyar APC da rashin tabuka abin a zo a gani a kasa.

Image
Shugaban matasan jam’iyyar ADC a karamar hukumar Zaria, Hon. Haruna Abdulkarim, ya bukaci matasa maza da mata su tashi tsaye su shiga siyasa domin kare makomar su da ta ‘yan baya. Ya ce lokaci ya yi da matasa za su taka rawa wajen kawo sauyi a cikin al’umma. Ya bayyana cewa, gwamnatin APC a jihar Kaduna ba ta kawo wani gagarumin ci gaba ba, musamman a bangaren tsaro da ayyukan yi. A cewarsa, al’umma na kokawa kan matsalolin da suke fuskanta a kullum. Hon. Haruna ya ce duk da haka su a jam’iyyar ADC ba su da niyyar gaba da kowa. Ya ce suna bayyana ra’ayinsu ne idan sun ga abin da bai dace ba domin kare muradun jama’ar jihar Kaduna. Ya kara da cewa matasa da dama sun kammala karatu amma ba su da aikin yi, yayin da wasu ke bukatar tallafi domin jari ko damar karatu. Saboda haka ya bukaci su shiga ADC domin samun damar kawo ci gaba ga kansu da al’umma. A karshe, ya bukaci matasa su yi rajista da jam’iyyar ADC a mazabunsu sannan su karbi katin membobinsu. Ya ce hakan zai taimaka...

Matatar man Dangote ta sha alwashin yin duk mai yiwuwa domin sassauta wa al’ummar Najeriya

Image
Matatar man Dangote ta sha alwashin yin duk mai yiwuwa domin sassauta wa al’ummar Najeriya tasirin tsadar man fetur, a daidai lokacin da wasu ’yan kasuwa ke gargadin cewa farashin na iya zarta naira 2,000 kan kowace lita. Wannan na zuwa ne bayan da matatar ta ƙara kusan naira 200 a kowace lita, inda farashin ya tashi daga N995 zuwa N1,175. Rahotanni sun nuna cewa tashin farashin fetur din na da alaƙa da rikicin da ke faruwa a yankin Gabas ta Tsakiya, wanda ya janyo hauhawar farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya. Bayanan kasuwa sun nuna cewa a halin yanzu kowace ganga ta ɗanyen man fetur na sayuwa tsakanin dala 110 zuwa 120. Masana sun danganta tsadar man fetur din da toshe mashigin Hormuz da Iran ta yi, tare da hare-haren da aka kai kan wasu matatun man fetur a Gabas ta Tsakiya, lamarin da ya janyo tangarɗa ga samar da man fetur a duniya.

Gwamnatin Najeriya Ta San Duk ‘Yan Ta’adda da inda suke.

Image
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya bayyana cewa gwamnatin Najeriya ta san yawancin ‘yan ta’adda da sunayensu da kuma wuraren da suke. Malamin ya ce duk lokacin da ake kokarin tattaunawa da su, ba ya yin hakan shi kadai, domin yana yin hakan ne tare da hadin gwiwar jami’an tsaro na gwamnati. A cewarsa, hukumomin tsaro da suka hada da ‘yan sanda da sojoji da sauran hukumomi na sane da duk wani mataki da ake dauka a irin wadannan tattaunawa. Sheikh Gumi ya kara da cewa manufarsa a irin wannan lamari ita ce kokarin samar da zaman lafiya da kuma rage tashin hankali tsakanin bangarorin da ke rikici. Ya bayyana hakan ne a wani bidiyo da tashar DRTV Nigeria ta wallafa, inda ya yi karin bayani kan rawar da yake takawa wajen tattaunawa da wasu daga cikin ‘yan bindiga.

Dattijon Arewa Ya Yi Kira Ga Hukumomi Kan Lamarin El-Rufai

Image
Ibrahim sahabi  Daya daga cikin dattawan Arewa, Dr. Hakeem Baba-Ahmed, ya yi kira ga hukumomin da ke rike da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, da su tabbatar da bin doka a kan lamarin da ya shafe shi. Ya ce idan har ana zarginsa da wani laifi, ya kamata hukumomi su fito su bayyana hujjojin da ke tabbatar da zargin a fili. A cewarsa, a kasa mai bin dimokuradiyya ba daidai ba ne a rike mutum ba tare da bayyana laifin da ake tuhumarsa da shi ba. Ya kara da cewa ko mutum yana goyon bayan siyasar El-Rufai ko baya goyon bayanta, dole ne a tabbatar an bi doka. Dr. Baba-Ahmed ya bayyana haka ne a wani sako da ya wallafa a shafinsa na Facebook, inda ya jaddada muhimmancin adalci da gaskiya.

Gwamna Yusuf ya yaba da dangantakar Najeriya da Saudiyya

Image
Kano – 9 ga Maris, 2026 Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sake jaddada ƙaƙƙarfan dangantaka da ke tsakanin Najeriya da Masarautar Saudiyya, yana mai cewa dangantakar ta ginu ne a kan tarihi mai zurfi, addini da kuma hulɗar tattalin arziki da suka daɗe suna ƙarfafa juna. Gwamnan ya bayyana hakan ne ta bakin Babban Sakatarensa na Musamman, Dr. Sulaiman Wali Sani, a ranar Lahadi a Kano yayin wani taron buɗa-baki (Iftar) da Ofishin Jakadancin Saudiyya da ke Kano ya shirya a cikin watan Ramadan. Ya ce dangantakar ƙasashen biyu ta daɗe tana ƙara ƙarfi sakamakon alaƙar al’adu da addini, musamman tsakanin Jihar Kano da Saudiyya. Ya ƙara da cewa Kano ta dade tana cin gajiyar haɗin gwiwa da Saudiyya a fannoni kamar addini, ilimi, kasuwanci da kuma ayyukan raya ƙasa. A cewarsa, Najeriya da Saudiyya na ci gaba da haɗa kai wajen aiwatar da shirye-shiryen tattalin arziki da ayyukan jin ƙai da nufin inganta rayuwar al’umma. Gwamna Yusuf ya kuma kawo misalin gudummawar tsiron dabino guda...

Rikicin PDP: Kotun daukaka kara ta tabbatar da dakatar da wasu kusoshin jam'iyyar

Image
Daga Ibrahim Sahabi Kotun daukaka ƙara da ke zama a Abuja ta tabbatar da dakatar da tsohon Sakataren jam’iyyar PDP, Sanata Samuel Anyanwu; mai taimaka wa jam'iyyar a fannin shari'a, Kamaldeen Ajibade; Mataimakin Lauyan Jam’iyya, Okechukwu Osuoha; da Sakatare na tsare-tsare na kasa, Umaru Bature. Kotun ta tabbatar da dakatarwar su tare da tabbatar da hukuncin da Kotun Koli ta tarayya ta yanke, wanda Alkali Justice James Omotosho ya fitar. Haka kuma, kotun daukaka ƙara a ranar Litinin ta tabbatar da hukuncin Kotun Koli ta tarayya da aka yanke a Abuja a ranar 31 ga watan Oktoba, 2025, wanda ya dakatar da hukumar zabe mai zaman Kanta ta ƙasa (INEC) daga amincewa da sakamakon babban taron ƙasa na shekarar 2025 na jam’iyyar PDP.